Lafiya Zinariya: Me Ya Sa ‘Yan Mata Suka Fi Maza Samun Illar Cutar Cin Abinci?

Daga BBC Hausa

Wani nau’in daga cikin nau’ukan matsalar cin abinci wato anorexia ta fi samun ‘yan mata fiye da samari, a cewar masana a fannin kiwon lafiya.

Wannan cuta ta kan sa mai fama da ita ta rame kamar kwarangwal har ta kai ga kwanciya a asibiti.

A mafiya yawancin lokuta ‘yan mata su suka fi son yin ado da gudun kiba, dalilin da ke sa wasu su dinga gudun abinci, har ta kai basa samun abubuwan gina jikin da suke bukata.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

%d bloggers like this: