INEC Ta Bai Wa Abba Kabir Shaidar Lashe Zaɓen Gwamnan Kano


Daga BBC


Hukumar Zaɓe mai Zaman Kanta a Najeriya ta miƙa wa Abba Kabir Yusuf shaidar lashe zaɓen gwamnan jihar Kano.


Abba Kabir, wanda ya yi nasara zaɓen gwamnan da aka gudanar a ranar 18 ga watan Maris, ya samu ƙuri’u 1,019,602, yayin da Nasiru Gawuna na jam’iyyar APC ya samu ƙuri’u 890,705.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

%d bloggers like this: