Ba Mu da Ra’ayin Kanmu Sai Abin da Buhari Ya Gaya Mana – Badaru

Daga BBC Hausa

Gwamnan jihar Jigawa da ke arewacin Najeriya ya ce shi da sauran gwamnonin da ke mara wa Shugaba Muhammadu Buhari baya ba su da ra’ayin kansu sai abin da shugaban ya amince da shi.

Ya bayyana haka ne a tattaunwa da BBC Hausa.

Gwamnan ya ce ba shi da wani ra’ayi kan inda mulki zai je a shekarar 2023 yana mai cewa a matsayinsa na shugaban kwamitin na jam’iyyarsu bai kamata ya bayyana ra’ayinsa ba.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

%d bloggers like this: